��Ranki shedade almajiri nanne me Neman soyayyar ki ranki shidade nadade akoramar sanki ��
��Inda zan budemaki zuciyata Zaki tabbatar inasanki sabida zuciya ta ta Chika da shaukin kaunarki ��
��Banda sheki da kyau ba Kara haske da walwali baabinda kike kyanki har daukar ido yake ��
,��Hakika Mata kyawawa adone ga doran kasa Kuma ni ehmane daga Allah yabamu mu maza domin morewa rayuwar mu ��
��Kinkasanchi abar kaunata wadda any time nake tinaninta kinzama wani bangare asashi najikina Kinkasanchi wani naueh na farinchiki da wlawala achikin zuciyata ��
��Kinfi gwal tsada kinwuche zinari awajan ado kinfi gimbiya wajan samun girma kin wuce sarki gun mulki kinfi kudi gun farinjini kin wuce Rana akwatanche ��
��da zanfa ɗa maki son dana ke maki dazakice duk duniya Babu kamata Amma asannu zakigane yake Yar Aljannah ta Kuma asannu zakisan nine Wanda nadace dake yake sarauniyar mata ��
��Hakika duk lokacin da naganki nakanzauna Ina rairamaki Waka me Dadi nakan siyo fure na soyayya nazauna akan hanya in zaki wuce nabaki ahakan naita kewarki har kidawo ��
��idan ban sa me kiba Bazan iya rayuwa ba zuciyata zata fashene innarasaki ranki shidade zandaina aiki nadaina kula kowa indai akankine ranki shidade ki temaki zuciyata ki agazamata ranki shidade gimbiya ������
0 Comments:
Post a Comment