Hornarable

 �� BARKA DA SAFIYA DAGA NAKU DAN KARAMINKU WATO labakar s koko ��� ZUWA GA MASOYA ����


HARSHEN ZUCIYA. Furanni na furta kalmomin yabo a kanki a dukkan lokacin da na shiga lambu mai d’auke da ‘korama gami da korayen ciyayi da bishiyu masu d’auke da tsintsaye. Sukan rera baitukan yabo a gare ki, cikin harshen da zuciya ce kawai ke iya fahimtarsa. Ina Son Ki. 


BA ZAN IYA RAYUWA IDAN BA TARE DA KE BA. A mafarki da kuma a cikin soyayya babu abun da ba zai iya faruwa ba. Ina son ki sosai hakan ya sa nake ji tamkar ba zan iya rayuwa idan ba tare da ke ba. Ba na fatan rasa ki a rayuwa ta, domin kuwa a dukkan lokacin da na rasa ki, na tabbatar da rayuwa ta za ta shiga garari. Ina Son Ki kuma ba zan ta6a canjawa a kan hakan ba.pls kuyi'share

Share:

0 Comments:

Post a Comment

Powered by Blogger.

Search This Blog

Blog Archive