3 Saute africa yawan adadin mutanen wan nan ƙasar sunkai miliyan hamsin da takwas san nan wan nan ƙasar tana anfani da kuɗi ne mai suna Afrikan rand a duniya tana matsayi na talatin da biyar
San nan adadin kuɗin ƙasar ya kai Dalar Amurka biliyan takwas da ɗari biyar da tamanin da biyu so dayawa mutane na kiran wan nan ƙasar da suna ranbowan ne shon wato ƙasar ba kan gizo
Afrika da kudu tazo ta biyu ne sakamakon kyawawan ma danai da kuma yanayi mai kyau da masana antu da kuma namun daji masu yawa domin shigowar masu yawon buɗe ido
Wan nan ƙasa ta saute africa Tana daga cikin kasashen da suka yi fice wurin fidda jinari mai kyau da gold col da lu'u lu'u da man fetur kai harma da giya wa iya zubillahi kuma tanayin muta mai tarin yawa
Wan nan ƙasar tazo ta biyu ne sakamakon borin da ƴan ƙasar sukayi suka hamɓar da govnatin ƙasar ahalin yanzu tana fama da raguwar tattalin arzikin sakamakon faɗace faɗacen da akeyi a ƙasar
Ƙasa ta farko da tayi fincin kau a Afrika itace ƙasar Nijeriya Nigeria ƙasace mai tarin ƙabilu da dai sauransu kuma itace. Tayi sanadiyar samuwar arjiƙin wasu ƙasashe na Afrika
Nigeria itace ƙasa mafi arziki a nahiyar Afirka dubada yanda take fitar da gangar mai miliyan ɗaya da ɗigo shida a duk rana bayan mai Nigeria tanada albarkatun noma da kuma ma adanai masu yawa
Waƴanda suka haɗa da mai zinari da gold ƙarfe da dai sauransu su girma da Wada ta ciyar ƙasar noma yasa tazo ta ɗaya a Afrika san nan yanayi mai kyau yasa tazo ƙasa ta farko a Afrika cikin Ƙasashen masu yin noma mai ɗin bin yawa
san nan ga tarin al adun gargajiya da ƙabilu da ban da ban da yanayi mai kyau yasa baƙi suna son shigo wa wan nan ƙasar yawon buɗe ido amma dai ahalin yanzu arziƙin ta ya sauka da kaso biyu sakamakon rashin dai daiton siyasa
Duka duka nan ne muka kawo ƙarshe labarin ku kasance da wan nan shafin mai suna www.labakar.com.ng domin samun labarai da Dumi Dumin su
San nan suna account ɗina na facebook shine labakar s Koko ga mai ƙarin bayani ko kuma bada shawara nagode
0 Comments:
Post a Comment