Idan kasan kahada layinka da nin numbar yanada kyau kasan wan nan dan kar a kulle maka layin ka


 Idan kasan kahada layinka da nin numbar ka wato


Katin zama ɗan ƙasa yanada kyau kasan wan nan dan kar a kulle maka layin ka




Jama'a Assalamu alaikum narkar mu da samu acikin wan nan lokacin ku kasance da wan nan


Shafin mai suna labakarskoko.blogspot.com idan


Baku manta ba kwanan nan ministan sadarwa na


Ƙasa wato isah alifantami a nan Nigeria yabada dama gamasu amfani da layukan su da su tabbatar da sunyi register layin su da nin numbar


Domin tabbatar da tsaro da inganta tsaro a Nigeria


Saboda wan nan dama da aka bada ta nan ne za a


Iya gane masu laifi da zarar sun aikata cikin sauƙi za a gano saboda anyi hasashe cewa mafi akasarin laifin da a ake aika tawa ana anfani da 


Wayane kafin a aikata laifin saboda haka ne aka 


Ce ayi amfani da takardar zama ɗan ƙasa tanan


Ne za a iya ganewa saboda daga anje an aikata 


Laifi da layin naka kai tsaye za a aje a binciko ko


Waye kai saboda haka ne ya bada damar a hade


Layi da nin numbar to Alhmdllh mutane da dama


Sun fahimci wan nan tsari da aka kawo muna 


San nan zan kawo muku yanda zaku hada layin ku


Da nin numbar MTN DA GLO DA AITEL DA 9MOBLE idan kasan kahada naka layin da nin 


Numbar ko baka hada ba yanada kyau ka kula sosai ana samun mutane bata gari wa ƴanda suke


Kiran mutun suce daga kamfanin layi suke ka turo


Musu da nin numbar ka to duk wanda ya kiraka yace ka tura masa da nin numbar ka kada ka 


Tura saboda zai iya zalon tarka saboda duk wanda


Ka tura rawa zaije ya haɗa layin sa da shine kuma


Daga zarar yazo yayi laifi Kaine za a kama yanada kyau ku kula sosai kada


Kasake kayi wasa da nin numbar ka duk inda aka 


Kira ka akace ka tura nin numbar ka kada ka tura


Saboda za suce daga kamfanin layi ne kuma duk


Ƙaryace saboda kamfanin layi sunbada numbobin


Da za kayi register layin zamu kawo muku yanda 


Akeyi zuwa gube amma ku daure ku tura wan nan


Saboda a facebook da sauran su sbd ƴan uwa su amfana Nagode ku kasance da shafin labakarskoko.blogspot.com 





Share:

2 comments:

Powered by Blogger.

Search This Blog

Blog Archive