COLONEL GADDAFI (ts0h0n shugaban kasar Libya.)


COLONEL GADDAFI

 (ts0h0n shugaban kasar Libya.)


 


 Rayuwar colonel gaddafi cike take da tausayi da sadaukarda kai yan kasar libya. Bari nadan rubuto kadan daga cikin ayyukan dayayi.


1. Kaso 78% na mutanen libya jahilaene kafin zuwan gadda a ilmi. Zuwan gaddafi ya maida ilmi kyauta da gyara tsarin ilmi ya zama kaso 98% suna da ilmi.

**

 2. Kasancewar kasar libya sahara ce zuwan gaddapi ya janyo ruwa wanda aduniya kasar libya tana cikin kasar da ake n0man rani mapi grma.

**

3. N0ma taki kyautane, inkayi n0ma gwamnati zata siya ta baka kudinka da daraja.

**

4. Za'a baka kajin kiyo ka kiwata harda wani alawus na kudi.

**

5. A mulkin gaddafi man petur kusan kyauta suke sha.. Duk lita baeka naira 30 na kudin nigeria ba.

**

6. Akan ba duk macenda tahaehu wani kudi. En zakayi aure akwae wani kudi da gwamnati zata baka.

**

7. Gwamnati 

karkashen gaddapi zata gina maka gida kyauta.

**

8. Akwae gurare da aka ware na shan shayi ko cin avinci kyauta sae dae kaci abinda kake so katashi.

**

9. Gwamnati tana rabawa mutane abinci kyauta. En avincinka ya kara ka fito da buhunhuna ko kwalaye kofar gda ka ajiye. Gwamnati zata kwashe buhunhunan takawo maka irunsu cke da avinci.

**

10. Lafiya kyautane shan magani da duk bangaren lapia.


 Duk wadannan ayyuka amerika da kawayenta suka zuga yan kasar sukayi mishi zanga zanga tare da basu makamai harya suka hallaka GADDAFI.


 Allah ya kar6i shahadar gaddapi.

 Allah y bmu shuwagavanni na gari masu s0n mu da kasarmu.

Share:

0 Comments:

Post a Comment

Powered by Blogger.

Search This Blog

Blog Archive