Showing posts with label Labarai da Dumi Dumin su. Show all posts
Showing posts with label Labarai da Dumi Dumin su. Show all posts

ABUNDA YA KAMATA DUK WANI MUSULMI YASANI

 

Assalamualaikum barkan ku dai abukanai Na da ƴan uwana baki ɗaya sunansa labakar S koko


Abunda yake faruwa shine da yawa daga cikin mu mun dauka watanni 12 da shekara

Take kasan cewa dasu da kuma kwana ki ba kwai da ke cikin sati


Da kuma yanayi Na sanyi ko zafi tara dukiya mai ɗinbin yawa lafiya da kuma Kwanciyar hankali da jin daɗin rayuwa mun amince da sune suke tafiyar da Rayuwar mu


San nan da yawa wasu daga cikin mu mun amince matukar bamu Rayu cikin jin daɗin ba To baza mu taɓa samun kwanciyar hankali ba da zaman Lafiya


Abunda nakeso ku fahimta shine duk wata halitta da Allah ya halitta a doron kasa babu kamar ɗan adam a wurin daraja da kuma cikakkiyar dama 


Allah da ya halicci dan Adam yasa ma gani dan yaji kuma yayi masa kunni ya bashi dukiya domin ya tausa yawa na ƙasa dashi da kuma masu rauni da talakawa 


Amma abin ban haushi shine zakaga idan Allah ya bawa ɗan adam dukiya madadin yaje yayi aiki mai kyau sai ka same shi yana aikata barna abayan ƙasa 


Mutane babu tausayi babu jinƙai babu tsoron Allah babu zaman lafiya cin amana yayi yawa zalunci yayi yawa 


Allah ya gafar ta muna zunuban mu Allah ya ka rabamu da zalunci yaudara ha inci cin mutunci Allah kasa muyi karshe mai kyau.

Ameen ya Allah.

Share:

AHALIN YANXU ANA NEMAN CIYE AREWA DA YAƘI


ALLAH SARKI ANA NEMAN CINYE AREWA DA YAƘI




 DA YAƘI SAI BAMU GANEBA KOKAƊAN
ANA NEMAN CINYE AREWA DA YAKI  

wan nan zancen abin dubawa ne Daga Wani Bawan Allah ! Yana cewa ƴan arewa

Mu sani cewa abinda yake faruwa a Arewa na ta'addancin Boko Haram, Garkuwa da mutane, harin 'yan bindiga yunwa da dai sauran su duka wannan salo ne na yaki a

 zamanance, ana yakar nahiyar Arewan 
 Nigeria ne da abinda ake kira "covert and overt operations", ta yanda wadanda ake yakar ba za su ankara ita ce a yaki Arewa wajen karya mata tattalin arziki da neman

 ilmi, a ruguza mata tsarin tsaro, a kakaba mata talauci da rashin zaman lafiya, a yayata barna da kuma yawaita mutuwa cikin al'ummah, ta yadda mutane za su kasance kowa ta kansa yake. Da wan nan

Hanyar ne suke ƙoƙarin yakin musulmi da 
Kuma arewa amma sai dai bamu gabeba
Muna ta famar zagin shuwa gabanin mu 
Ta yanda wan nan bai dace ba haka ne zasu iya yin kuskure kama zasu iya zalun tar mu ƴan arewa amma addu'a itace magani. Komai 

Sannan kuma a tabbatar da cewa lalatattun mutane cikin Arewa sune za'a basu damar zama shugabanni a Gwamnati, Malaman Addini a mayar da su 'yan barandan gwamnati, masu fadin gaskiya kuma a kassara su.

A hana noma da kiwo wajen tabbatar da rashin tsaro a Arewa, a yada makamai ko ina, a kona kasuwanni lokaci zuwa lokaci, a hana karatu da wanzuwar ilimi a Arewa, a mayar da mutane 'yan gudun hijira, a mayar da matasan Arewa 'yan ta'adda, 'yan mata a dora su a hanyar lalata da karuwanci

Wannan shine abinda makiyan mu suke shiryawa a kan Arewa, gaba daya sai nahiyar Arewa ta koma nakasassa, mutanen ciki su zamanto bayi, a mulki 'yan Arewa mulkin zalunci ba tare da 'yanci ba

Ba zamu lura ba Manyan Kasuwannin jihohin Arewa suna cin wuta, ina sakamakon bincike akan tashin wutar kasuwannin Arewa ? su wa ke sa maja wuta a manyan kasuwanni ? abin nufi 

Yanzu kawai abinda yaka mata muyi shine muriƙe addu.a insha Allahu Allah zai yi muna maganin komai kuma wani abu mune muke jawo ma kan saboda yanzu acikin mutane

Zalonci yayi yawa da cin amana da cin hanci da aikata zunubai da rashin godiyar Allah

Toh a duk lokacin da mutane suka Bar Allan da ya halicce su to dole suyi ta haduwa da jara bawa kala kala

Ya Allah ka yafe muna lai fukan mu Allah ka gafarta muna Allah ka rufa muna asiri Allah ka shirye mu Allah kasa mu tsare dokokin ka Allah ka ba mu ikon kyautata iyayen mu Allah kasa muyi kyakkyawan karshe

Insha Allahu nan zan tsaya wanda yake da ƙarin bayani toh ya duba saman hotun wan nan posting zaiga wurin comment Nagode

Kada ku manta da wan nan shifin mai suna www.labakar.com.ng 

Share:

WANI SABON LABARI MAI CIKE DA ABIN MAMAKI DA FAƊA KAR WA







 Barka da zuwa wannan shafin mai suna www.labakar.com.ng  wan nan wani sabon

 labarine mai cike da faɗakar wa da ban mamaki 



Idan Zaka Tara Matan Nigeria guda dubu to Rayuwar Su Daban Zuciyar Su Daban Ina nufin ko

Wata budurwa Tana da Burin kyakkyawar Rayuwa

Idan Aka zo musu da maganar Aure Kunsan ya Take Kasan cewa sai A bude sabon shafi na yaudara da samun abin Duniya da kuma shirya jin 

Dadin Rayuwa idan aka yi maka lissafin wa ƴan nan Bakada su kasan yazata kasance saika cire 

Ta kalman ka kayi gudun wuce Sa'a Amma idan Kanada fa ahhhh Budurwar zata hau doki ta biyo ka Aguje Shiyasa Na zauna Nigeria kuma naje ƙasashen waje ina fatan wan nan shirin ya burgeku dan uwa ka tsaya ka Nima ilimi kuma kasan yanda ake rayuwa

Rayuwa wata abuce mai abin mamaki duniya Daya zuciya ♥️ ma daya kaskiya

Dayane kaso mai sonki maƙiyin ka ka bishi

Ahan kali saboda komai ana ajeye shine inda yadace musamman ita rayuwa nagode

Wan nan shine account dina na facebook domin neman ƙarin bayani



Share:

Ya ka mata kowa yasan wan nan sirrin saboda ya kare kansa daga Sherif bature

 1. Innalillahi Wa Inna ilaihi raj'un..


Assabar..DADIN KOWA..

Lahadi..KWANA CASA'IN.. Litinin..LABARINA..

Talata..MAIMAICIN LABARINA da MAIMAICIN DADIN KOWA..

Laraba..MAIMAICIN KWANA CASA'IN..Alhamis..GIDAN BADAMASI..

Jumu'a..ZAIRA..


Gaba daya an lalata ma kwanakin dake cikin sati a banza da wofi.. kullum jira kake sabo ya fito...Shin kai Wace Rana Ka aje domin koyon..ALQUR'ANI Mai girma...???Wace Rana Ka aje domin koyon..HADISIN Annabi Muhammad (S.A.W)???..Wace Rana Ka aje domin koyon..FIQHU..???Wace Rana Ka aje domin koyon.. SALLAH..da sauran ayyukan Addini...Ya kai dan Uwana..???


Ko kuma kana tinanin 'yar Islamiyyar da kaje a wasu 'yan shekaru ta isheka?

Shin kana nufin kasan komai a fannin addininka ?

Shin kana nufin kasan komai ahukunce-hukuncen ibadarka?

Littafin sanin ibada guda nawa kakaranta guda nawa ka haddace ?

Shin anya kuwa ka haddace alQur'ani kamar yanda labaran wannan shirye-shirye suka zauna akanka?

Shin kasan sunan Sabbai Annabi kamar yanda kasan sunan dukkanin 'yan wasan fina-finan nan

Awa daya zuwa awa biyu kake ba dukkanin shirye shirye nan, shin awa nawa kake ba bautar Allah akowace rana ? 

Awa nawa kake warewa domin yin addu'a akan lamarin rayuwarka?


Shin anya kuwa munaso muga dai dai ?

Anya kuwa yahudawa basuyi nasara ba akanmu ?

Anya haka ya dace dukkanin 'ya 'yan musulmi su kasance ?

👸💟👸👸👸👸👸👸👸💝💓💖

Da barar sace Zuciyar mace

Share:

NURA M INUWA YASAKI SABON ALBUM DINSA ACIKIN WAN APPLICATION DIN

Nidaku

NURA M INUWA YASAKI SABON ALBUM DINSA ACIKIN  WAN APPLICATION DIN


Nura m inuwa yace a sanarda mutane application

Ɗin da zai sako album dinsa na wan nan shekara

2021 saboda cewarsa yace mutane da yawa sukan

Daura waƙa a youtube suce ga sabon album din sa 

Wato album din Nura m inuwa yace duk ƙarya suke

Idan yatashi sako album dinsa ba a youtube zai sa

Shiga zai sakesa ne a wani application mai suna

Mdundo zan aje muku link din application din a 

Ƙasan Rubuta zakaga bulun Rubutu ka danna zai

Kaika inda zaka dauko application din kuma acikin

Wan nan application din zaka iya samun duk wata

Waƙa da Nura m inuwa yayi kuma acikin ne zai saki sabon album kuma yace yana ƙara bawa 


Wan nan shine link din apps din

Masoyan sa hakuri abisa rashin fitowar album

Dinsa da wuri kuma ba komai bane face yanayi 

Da Nigeriya take ciki yawwa masu karatu da ku

Manta wan nan labarin yana zuwa muku ne daga

Wan nan shafin mai suna www.labakar.com.ng 

San nan insha Allahu zamuyi ƙoƙari mu kawo

Cikekken bayani akan ranar da zai saki album din

Nasa idan ka karan ta kada ka manta zaka ga wurin comment a ƙasa idan kayi comment sai

 kayi share saboda kowa yasani saboda mutane 

Kalaman tsara mace cikin sauƙi

Da yawa suna dora video a youtube suce sabon 

Album idan ka shiga sai kaga ba ita bace shiyasa

Yace bana a application zai saki waƙoƙin pls kada

Ku manta da wan nan shin mai suna www.labakar.com.ng Nagode pls kuyi share kowa 

Yasani
 

Zaratan kalaman soyayya

Share:

COLONEL GADDAFI (ts0h0n shugaban kasar Libya.)


COLONEL GADDAFI

 (ts0h0n shugaban kasar Libya.)


 


 Rayuwar colonel gaddafi cike take da tausayi da sadaukarda kai yan kasar libya. Bari nadan rubuto kadan daga cikin ayyukan dayayi.


1. Kaso 78% na mutanen libya jahilaene kafin zuwan gadda a ilmi. Zuwan gaddafi ya maida ilmi kyauta da gyara tsarin ilmi ya zama kaso 98% suna da ilmi.

**

 2. Kasancewar kasar libya sahara ce zuwan gaddapi ya janyo ruwa wanda aduniya kasar libya tana cikin kasar da ake n0man rani mapi grma.

**

3. N0ma taki kyautane, inkayi n0ma gwamnati zata siya ta baka kudinka da daraja.

**

4. Za'a baka kajin kiyo ka kiwata harda wani alawus na kudi.

**

5. A mulkin gaddafi man petur kusan kyauta suke sha.. Duk lita baeka naira 30 na kudin nigeria ba.

**

6. Akan ba duk macenda tahaehu wani kudi. En zakayi aure akwae wani kudi da gwamnati zata baka.

**

7. Gwamnati 

karkashen gaddapi zata gina maka gida kyauta.

**

8. Akwae gurare da aka ware na shan shayi ko cin avinci kyauta sae dae kaci abinda kake so katashi.

**

9. Gwamnati tana rabawa mutane abinci kyauta. En avincinka ya kara ka fito da buhunhuna ko kwalaye kofar gda ka ajiye. Gwamnati zata kwashe buhunhunan takawo maka irunsu cke da avinci.

**

10. Lafiya kyautane shan magani da duk bangaren lapia.


 Duk wadannan ayyuka amerika da kawayenta suka zuga yan kasar sukayi mishi zanga zanga tare da basu makamai harya suka hallaka GADDAFI.


 Allah ya kar6i shahadar gaddapi.

 Allah y bmu shuwagavanni na gari masu s0n mu da kasarmu.

Share:

Idan kasan kahada layinka da nin numbar yanada kyau kasan wan nan dan kar a kulle maka layin ka


 Idan kasan kahada layinka da nin numbar ka wato


Katin zama ɗan ƙasa yanada kyau kasan wan nan dan kar a kulle maka layin ka




Jama'a Assalamu alaikum narkar mu da samu acikin wan nan lokacin ku kasance da wan nan


Shafin mai suna labakarskoko.blogspot.com idan


Baku manta ba kwanan nan ministan sadarwa na


Ƙasa wato isah alifantami a nan Nigeria yabada dama gamasu amfani da layukan su da su tabbatar da sunyi register layin su da nin numbar


Domin tabbatar da tsaro da inganta tsaro a Nigeria


Saboda wan nan dama da aka bada ta nan ne za a


Iya gane masu laifi da zarar sun aikata cikin sauƙi za a gano saboda anyi hasashe cewa mafi akasarin laifin da a ake aika tawa ana anfani da 


Wayane kafin a aikata laifin saboda haka ne aka 


Ce ayi amfani da takardar zama ɗan ƙasa tanan


Ne za a iya ganewa saboda daga anje an aikata 


Laifi da layin naka kai tsaye za a aje a binciko ko


Waye kai saboda haka ne ya bada damar a hade


Layi da nin numbar to Alhmdllh mutane da dama


Sun fahimci wan nan tsari da aka kawo muna 


San nan zan kawo muku yanda zaku hada layin ku


Da nin numbar MTN DA GLO DA AITEL DA 9MOBLE idan kasan kahada naka layin da nin 


Numbar ko baka hada ba yanada kyau ka kula sosai ana samun mutane bata gari wa ƴanda suke


Kiran mutun suce daga kamfanin layi suke ka turo


Musu da nin numbar ka to duk wanda ya kiraka yace ka tura masa da nin numbar ka kada ka 


Tura saboda zai iya zalon tarka saboda duk wanda


Ka tura rawa zaije ya haɗa layin sa da shine kuma


Daga zarar yazo yayi laifi Kaine za a kama yanada kyau ku kula sosai kada


Kasake kayi wasa da nin numbar ka duk inda aka 


Kira ka akace ka tura nin numbar ka kada ka tura


Saboda za suce daga kamfanin layi ne kuma duk


Ƙaryace saboda kamfanin layi sunbada numbobin


Da za kayi register layin zamu kawo muku yanda 


Akeyi zuwa gube amma ku daure ku tura wan nan


Saboda a facebook da sauran su sbd ƴan uwa su amfana Nagode ku kasance da shafin labakarskoko.blogspot.com 





Share:

Baba buhari zai je england

 

MUHAMMAD Buhari yafa shirye shiryen sa na 

Ƙasar england domin samun mafita da wan nan

Ƙasar take ciki ahalin yanxu saboda abu bu buwa

Suna da munta kamar rashin lafiya da kuma cutar

Coronavirus da dade sau ransu san nan yana ƙara 

Cewa mutane subi doka dan gudun abinda zai 

Biyo ba kuma ancire tallafi na man fetur san nan

Za a ƙara masa kudi nan da sati mai zuwa daga 

165 izuwa 190 Kamfanin BUA ya soki martanin da kwamitin nan mai yaƙi da cutar korona a Najeriya na CACOVID ya yi kan sayen riga-kafin cutar da kamfanin na BUA ya yi.


Ranar Litinin ne kamfanin BUA Group ya sanar da sayen riga-kafin AstraZeneca miliyan ɗaya don ba wa ƴan Najeriya kyauta.


Kamfanin na BUA de ya ce ya yi mamakin watsi da CACOVID ya yi da sanarwar sayen riga-kafin, inda kwamitin ya ce babu wani mutum da zai iya sayen riga-kafin kamar yadda kamfanin BUA ya yi.


A wani mataki na tabbatar wa da al'umma sayen riga-kafin, kamfanin BUA ya fitar da wasu bayanai a shafinsa na Twitter.


Bayanan bayyana abin da ya faru a wani taro tsakanin shugabannin CACOVID inda Shugaban Babban Bankin Najeriya Godwin Emefiele ya sanar da cewa bankin Afrexim ya bai wa kwamitin damar sayen riga-kafin miliya 1. .


Sai dai akwai sharaɗin biyan kuɗin riga-kafin Litinin ko yau Talata - kuma idan ba a biya ba a wadannan ranaku, za a rasa damar samun riga-kafin a mako mai zuwa.


A cewar kamfanin BUA, bayan tsawon lokaci ana tattaunawa an gaza cimma matsaya kuma babu wanda ya amince ya biya kuɗin riga-kafin.


Kafin kamfanin saboda

Share:

Acikin yan kwana ki kadan telegram Yanaso yafi WhatsApp mabayi shin Kunsan meyasa












Acikin yan kwana ki kadan telegram Yanaso yafi

 WhatsApp mabayi shin Kunsan meyasa 


Abu na farko shine telegram yafi WhatsApp daɗi

Kuma yafi WhatsApp kyau ko a idanu kuma Group

Din WhatsApp mutun 200 ne yake dauka amma 

Telegram babu adadi san nan a group babu wanda

Zai ga Numbar ka sai admin din group kuma babu 

Wanda zai kama damunka ta private san nan yana

Da security kala kala saboda gujewa hackars

Share:
Powered by Blogger.

Search This Blog

Blog Archive