Zuwa ga masoya Harshen furta kalaman ya bonki Tarera fure mai ƙyaƙyawan launi mai kwantar da zukatan masoya Aduk lokacin da nashiga wani hali idan na tunoki sai naji gaba ɗaya da mu wata ta warke
Furanni na furta kalmomin bege agareki a dukkan sanda na shiga lambu mai d’auke da ‘koramu gami da korayen ciyayi da bishiyuyi masu d’auke da tsintsayen yabon ki
Suka rera waƙokin yabo agareki acikin dadda ɗan kalami wanda zuciya ce kawai take iya fayyace shi Aduk lokacin da kinka yi nisa dani hankalina ba kwanciya
INA SON KI INA ALFAHARI DA KE MASOYIYA TA
Idan mutuwa zata ɗauke ki to kada tayi kuskuren barina saboda bazan iya rayuwa ba idan babu ke acikin zuciya ta ko a barci bazan iya mantawa da keba domin kece daice farin cikina
Acikin mafarki da kuma a cikin soyayya babu abun da ba zai iya faruwa daniba Ina son ki ina kaunar ki sosai saboda kaunar da nake miki ne ya sa nake ji tamkar ba zan iya cigaba da rayuwa ba idan ba tare da ke ba.
Ba na fatan rasa ki a rayuwa ta, duniya har lahira ina fatan mu kasance tare Dan kuwa a dukkan lokacin da na rasa ki, na tabbatar da rayuwa ta ta lalace zan ƙaura cikin duniya yazan babu labarina
Rayuwa ta za ta shiga garari idan har na rasaki Ina Son Ki kuma ba zan taɓa canjawa ba domin harshe na ya saba da furta kalmomin yabo agareki
Ina sonki ina fatan zamu kasance har ƙarshen rayuwar Allah yasa muyi ƙarshe mai kyau MASOYIYA TA