My sister nusaibah s koko |
Aslm barkan ku da wan nan lokaci sunana
Labakar s koko Kamar yanda kuka sani yau
Na kawo muku labari mai daɗin gaske
Wata rana naje wata makaran ta zuwan farin
Ne se na tan bayi wani nace ina wurin da
Zan zauna sai yace ina naje nayi inta biyu
Da har zan samu wurin zama anan se nace
Sai anyi inta biyu yace eh nace mai to a ina
Akeyi yace min anan shine na zauna zamuyi
Inta biyu kawai sai naga kyawawan ƴan mata
Se nace wow wan nan wurin kasuwace ko
Ofice hmmm a ina zan samu yar dama
Ina cikin magana azuci sai ga malam ya
Shigo yafara yi muna tan baya ni kuma
Nace mai nan fa yawan cinmu duk yau
muka Fara zuwa madadin ya ka koyar damu
Sai kayi muna tan baya sai yace shi shara
Dinsa kenan sai yace waye keda masaniya
Akan cikakken lokaci kawai kowa yadaga
Hannu nidai ban ɗagaba sai na dinga ɓuya
shine ya tayàr dani yace na fada sai nace
Sharadina zan yi shiri na saurare ka ko
Wata nawane yallaɓai kawai akayi dariya
Se naga wata budurwa Tana kallo na se
Nace ji mana wan nan darasin na farko
nawane nika dai se yace jimana wanda
Yazo karatu ba maganar saura ro bane
Ni kuma nace Ni dan ƙauye bansan komai
ba yanzu tun Da na shigo birni sai dai a
karan tar dani aka sake yin dariya se yace
Jimana kayi magana da turanci mana ko
Baka jin turanci ne nace malam nina fito
Daga koko besse ne bada English suke yin
Magana ba se yace hakane nace eh koka
San muta nan da suke magana da turanci
Bayaran sune ƴallabai shiyasa gidan mu da
Yaran Hausa muke magana kawai yace toh
Da nazo nan wanna karatu zan iya yi ko
Nasan yare nawane masu ƙarfi se nace
English Hausa da da larabci se yace duk
Suna koyar da wa ƴan nan nace yanzu ya
Sanar dani yaran da suke koyar wa sai yace
Hmmm ni ina tan bayarka ya ake rubuta su
Se nace oh nagani yace ga tan bayarda yayi
Min Ni kuma ga amsar da nake bashi me
Kagani fadamin me ka karan tane se nace
Abunda na karan ta kodai abinda ya shiga
Ƙwaƙwal wata yacemin kai waliyi ne nace
a'a se ya Cemin me yashiga cikin
Ƙwaƙwalwar ka nace tun sanda ina yaro
Mamana tanason abinda nakeso babana
Kuma yana bani kulawa sosai se kuma
reading books wasan da Nafiso ball se
kuma ƴan mata da muke Taɗi dasu da
browsing net da wasan al,dah se yace
Ai tan bayoyina ma sun cika nace zaka
Iya ci gaba sai ko ??????????????????
Muhadu a karo na biyu zakuji yanda muka yi dashi kada ku manta
Wan nan labarin yana zo muku ne daga
Shifin nan mai suna www.labakar.com.ng
0 Comments:
Post a Comment