Showing posts with label Dabarar sace zuciyar mace cikin sauƙi. Show all posts
Showing posts with label Dabarar sace zuciyar mace cikin sauƙi. Show all posts

Yanda ake shawo kan mace daga haɗuwar farko shafi na daya

 



Hanya mafi sauƙi da zaka shawo kan mace a yaɗuwar ku ta farko


Shi so tamkar tsuntsun tsafine da mutun Bayada iko da shi ko ya iya lissafa shi saboda shi so yanada wata alfarma da kuma wala ƙantar wa da ƙasƙatar da kai

San nan so yana mai da ɗan kauye tankar


Ɗan birni so yana bawa dan Adam farin ciki

Na rayuwa a wani lokaci wani lokaci kuma

Yasa ka  baƙin ciki san nan shiso ba a mai 

Shiga a haka ko nuna iyawa da dubara


Kafin ka ka kaiwa jin daɗi a duniyar masoya

Dole sai ka cika wasu sharuɗa waɗan da 

Sune zasu ingan tama jin daɗin rayuwar so


1 farko ya maza dole ka riƙe gaskiya da 

Amana da fahimtar rayuwar wacca kake

Ƙauna amatsayin ka na masoyi bawai haka 

Kawai ba saboda ina soyayya ba a samun 

Ta a banza indai ta gaske ce ya kamata ka

Kula da wan nan dan uwa saboda so tsun

Tsune 


2 na biyu ka iya wanka wanda idan itama 

Yarinya ta gani zataji a jikin ta da kuma iya

Dires da kuma iya tako da kuma kiyaye ba

Kinka da ga wayan wasu magan ganu ma

Ana duk wani labari da zaka bata ya kasan 

Ce ya shafe ta 


3 na uku kada ka kuskura ka raba mace da 

Ƴan uwan ta Misali idan tana fushi da ya

Yanta toh sai kace gaskiya yayan ki yana 

Da wata kalan rayuwa wata ya kamata 

Ace ya dore da ita amma ba kowane ya 

Sanda wan nan ba ya


Ke kuma Rayuwar ki tamkar wani sarki

Kine wanda baya iya barci saboda tunanin

Halinda bayinsa suke ciki kuma cike take

Da tausa yi 


4 na hudu ita soyayya tana baƙatar nuna 

Kai ba kowa bane da biyayya da kuma yin

Mu a mula mai kyau da kuma kula da ita

Abar ƙaunar ka 


Zan tsaya nan zamu hadu a shafi na biyu

Falalar watan Ramadan inji Annabi S A W

Share:

SIRRIN YADDA AKE SACE ZUCIYAR BUDURWA DAGA HADUWAR FARKO

 





Sirrin Yadda Ake Sace Zuciyar Budurwa  


Sanin kowa ne jindadin rayuwa sai mutum ya sami irin Macen da yake so sannan zai gane a dadi yake ko a wahale. Ta yaya zaka shawo kan macen da kake so ka rayu da ita? To dakata! Baka bukatar ko sisin kwabo. Ita dai mace da kake gani, daga 'yar shekara 1 zuwa 100, ma'aunin tunaninsu daya ne. Harshenka da kwakwalwarka, makamai ne masu karfin da har yau mace bata mallaki garkuwar kare hare harensu ba.


Idan kana so ka sace zuciyar budurwa da kalamai, wadanda zasu ratsa ta duk jikinta su sami tabbataccen wajen zama a zuciyarta ya zamana ba mai fada mata taji in bakai ba, koda kuwa iyayenta ne, to kalmomi ne guda bakwai 7 zaka kiyaye. Dasu mace take jin lallai ta sami masoyi, matukar taji su cikin bayanan ka da kake mata.


Mace tana so taji wadannan kalamai ta bakin duk namijin da ya tsaya a gabanta domin neman soyayyarta. Kuma dayawa daga matan basa gane ya akai ka iya sace mata tunani da zuciya. Karkayi kasa a gwiwa, daka ga mace kana so kai tsaye ka tunkare ta ba da wata fargaba ba.


Kana zuwa, dama fuskarka a sake take kamar kaga na gida. Kalma ta farko da zaka furta mata ka tsaida ita ta saurare ka komai uzurinta ita ce:

Wan nan lokacin zamu ci gaba da shirin Labarina

kukarasamin inji taku fahimtar yanda kuke tsaida mace komin uzurinta kasan abin kalakala ne nafara jin naku inyaso kashi na biyu kunji nawa yan samari sanar damu yanda kuke san nan ko wace Budurwar tana son tayi kyakyawa War rayuwa idan zaka tara mata ɗari to zuciyar so daban take


Yanda zaka tsara mace cikin lokaci kadan taji tana son ka

Share:
Powered by Blogger.

Search This Blog

Blog Archive