Showing posts with label Kalaman sace zuciyar budurwa. Show all posts
Showing posts with label Kalaman sace zuciyar budurwa. Show all posts

KALAMAN TSARA MACE CIKIN SAUƘI BAWUYA

 






KIN ZARCE SAURAN MATA.


Ina neman wata alfarma wadda babu wanda ya santa. Ina neman wata kalma da zan samu damar furta miki cewa…..ke ta musamman ce, ke kyakkyawa ce, kin zarce sauran mata. Zuciya ta da taki ba za su ta6a rabuwa ba har abada. Ina burin kasan cewa tare dake ina son ki


Haduwa maƙora cikakkiyar haɗuwa haƙiƙa ita soyayya wata abuce wata Matun baya da wata dama da ita a tunani na cewa shi so baya taɓa zuciya ashe har fasata yake yi 


Dacewa maƙura cencen ta da kamata da kammala so ya tarasu so yakan ƙarawa mutun natsuwa da kamala da ƙarawa ɗan adam matsayi 


Soyayya tamkar wani tsuntsun tsafine da mutun bayada iko da ita sai dai ya dangan ta kowa da kalar tasa kowa da Kagani aduniya akwai abinda Allah yasa masa son shi


Saboda love is magic shiyasa ba a iya sarra fashi a gida ke nake tunani abinda yasa kenan na zaɓi irin wan nan cikakken lokacin domin muji daɗin tattauna abunda yake azukatan mu 


Karki manta da cewa wan nan ba wayo bane kuma ba dubara bane domin kalamai na bazasu sa ki soni ba kuma kyau ko iya furta kalaman soyayya domin shi so a azuciya yake ba a fatar bakiba


Halittar mutun batasa aso shi ko kuɗinsa

wa Ƴan nan kalmomin tsafin guda uku babu kamar su 


SO shi ne abun da ya dun’kule zuciyoyinmu waje guda har muka tsinci kanmu a cikin soyayya, ina fatan ba za ki bari wani d’an ‘karamin abu ya zo ya raba tsakaninmu ba? Ina son ki. Ke tamkar gishiri ce a cikin rayuwa ta, idan na rasa ki zan yi rayuwa ne da babu armashi a cikinta. Na barki Lafiya.

Joining my group 👇

Baba nidai ayimin aure

Share:

KALAMAN SACE ZUCIYAR BUDURWA

 



Kalamn sace Zuciya 


(1)dafarko dai ka tabbata kaima kahadu ma'ana kadau wanka mai kyau saboda wanka yana daya daga ckn abunda ke sato maka zuciyara mace..sai karka yi mata magana sai ka tabbata tazo dai dai gurin da babu mutane sosai don wata tana da alkunya. 


(2)daka karasa gurinta dakaje sai kafara yi mata sallama kamar yanda addininmu yatanadar nasan indai ta cika musulma zata amsamaka kaga kasamo hankalinta kenan. 


(3)sai kace ranki yadade kiyi hakuri fah nasan ba mutuncin kyakkyawar mace mai haiba da asali bane tatsaya ta kula namiji a yayin datake tafiya izuwa wani guri,amma kiyi hakuri nima bayin kaina bane wani sashen bangaren jikinane ya uzuramin dole sai nayi hakan tun yayin da idanuwana sukai arba da wannan kyakkyawar surar taki. 


(4)kar dai incikaki da surutu nasan kina sauri ne saboda haka nake neman wata alfarma guda 2 zuwa 3 agunki.zata cema inajinka. (5)don Allah menene sunan hajiyar ne? Zata iya fadama gsky zakuma ta'iya fadama karya in mai class ce. 


(6)ammm don Allah kozan iya samun full adress naki?inkayi mata a lkcn zata baka dai2 inbakiya mataba zata baka wrong. 


(7)sai kuma alfarmar karshe wacce tafi kowacce wuya kace don Allah inason kibani phone number naki.nanma inkayi mata zata baka inbakayi mata ba zatace ai bata da phone. 

(8) ka tabbatar kayi mata kalamai wa ƴanda zasu burgeta har taji ta faɗa dakai da kuma kyakyawar mu A mula da girl mamawa da tausa tawa


 kada ku manta wan nan shirin yana zo muku ne daga wan nan shifin mai suna www.labakar.com.ng 






Share:
Powered by Blogger.

Search This Blog

Blog Archive