Baba buhari zai je england

 

MUHAMMAD Buhari yafa shirye shiryen sa na 

Ƙasar england domin samun mafita da wan nan

Ƙasar take ciki ahalin yanxu saboda abu bu buwa

Suna da munta kamar rashin lafiya da kuma cutar

Coronavirus da dade sau ransu san nan yana ƙara 

Cewa mutane subi doka dan gudun abinda zai 

Biyo ba kuma ancire tallafi na man fetur san nan

Za a ƙara masa kudi nan da sati mai zuwa daga 

165 izuwa 190 Kamfanin BUA ya soki martanin da kwamitin nan mai yaƙi da cutar korona a Najeriya na CACOVID ya yi kan sayen riga-kafin cutar da kamfanin na BUA ya yi.


Ranar Litinin ne kamfanin BUA Group ya sanar da sayen riga-kafin AstraZeneca miliyan ɗaya don ba wa ƴan Najeriya kyauta.


Kamfanin na BUA de ya ce ya yi mamakin watsi da CACOVID ya yi da sanarwar sayen riga-kafin, inda kwamitin ya ce babu wani mutum da zai iya sayen riga-kafin kamar yadda kamfanin BUA ya yi.


A wani mataki na tabbatar wa da al'umma sayen riga-kafin, kamfanin BUA ya fitar da wasu bayanai a shafinsa na Twitter.


Bayanan bayyana abin da ya faru a wani taro tsakanin shugabannin CACOVID inda Shugaban Babban Bankin Najeriya Godwin Emefiele ya sanar da cewa bankin Afrexim ya bai wa kwamitin damar sayen riga-kafin miliya 1. .


Sai dai akwai sharaɗin biyan kuɗin riga-kafin Litinin ko yau Talata - kuma idan ba a biya ba a wadannan ranaku, za a rasa damar samun riga-kafin a mako mai zuwa.


A cewar kamfanin BUA, bayan tsawon lokaci ana tattaunawa an gaza cimma matsaya kuma babu wanda ya amince ya biya kuɗin riga-kafin.


Kafin kamfanin saboda

Share:

0 Comments:

Post a Comment

Powered by Blogger.

Search This Blog

Blog Archive