JERIN SUNAYEN ƘASA BIYAR DA SUKA FI ARZIKI A NAHIYAR AFIRKA

 




Ƴan Uwa Assalamu alaikum nine labakar s Koko tare daku a cikin wan nan sabon shiri 


Wan nan labarin ya banbanta da irin sauran labarin da nake kawo muku a baya domin ko wan nan labarin mun juya akalar mu i zuwa nahiyar mu ta Afirka 


So da yawa ƴan Uwa idan kaji ance Afrika sai ku dinka cewa talauci talau ina ba haka bane ƴan Uwa kokunsan cewa Afirka ce take kawo kaso arba'in daga ciki ɗari na arzikin duniya 


Ta hanyar ma' da nai da zinari dimond gold col da noma da dai sauransu su dan haka ƴan Uwa ko biyo mu  acikin wan nan labari zan kawo muku kasashen da sukafi arziki a nahiyar mu ta Afirka tun daga kan ta biyar har i zuwa ta ɗaya 


Dan haka ba tare da ɓata lokaci ba mu shiga cikin labarin kai tsaye kafin mu fara ɗan uwa ka kasance da wan nan shafi mai suna www.labakar.com.ng domin samun labarai da Dumi Dumin su


Dan uwa ka na tsu ka karan ta wan nan labarin da kyau domin kar a baka labari domin haka zan fara daga kan ƙasa ta biyar har i zuwa ta ɗaya 


Ƙasa ta biyar da tayi fincin kau ana hiyar mu ta Afirka itace ƙasar maroko domin ko wan nan ƙasar ta maroko ta mallaki Dalar Amurka biliyan dubu ɗari da sha tara da ɗigo huɗu a duniya tana matsayi na hamsin da takwas ƙasar tana samun kuɗine ta hanyar masana antu da kuma yawon buɗe ido


Wani abun mamaki ga wan nan ƙasar itace ƙasa ta farko  A Afrika wacca takeda arziki bata reda man fetur ba Hanyar samun kuɗin su ya haɗa da kasuwanci da ma adanai da dai sauransu


Ƙasa ta huɗu da tayi fincin kau a nahiyar mu ta Afirka itace ƙasar Algeriya wacca takeda Dalar Amurka biliyan dari da ashirin da biyu wan nan ƙasa ta Algeriya adadin mutanen kasar mutun miliyan arba'in da biyu 


San nan sunan kuɗin ƙasar shine darham ƙasar Algeriya tana alfahari da Wada tattun kayan aiki da suka kai Dalar Amurka biliyan dubu ɗari da hamsin da biyu mai da iskar gas kusan kaso saba'in da suka zama kuɗin shigar wan nan ƙasar 


Har i zuwa yanzu ƙasar na yin noma mai ɗin bin yawa da kuma gine gine kasuwanci da dai sauransu 


Ƙasa ta uku da tayi fincin kau anahiyar Afrika itace ƙasar ijibt wan nan ƙasar a ƙiyasin da akayi sunada  Dalar Amurka ɗari uku da biyu wato biliyan dari uku da biyu sunan kuɗin wan nan ƙasar shine famt 


Wa ƴanda a duniya suna matsayi na arba'in ajerin ƙasashe masu ƙarfin tattalin arziki ahalin yanzu abunda yake cikin account ɗin ƙasar ya kai biliyan sha huɗu da ɗigo casa'in da tara 


Wan nan ƙasar ta yamma cin Afrika tazo ta ɗaya a ajerin ƙasashen da sukafi arziki a Afrika amma ta dawo ta uku sakamakon borinda ƴan ƙasar sukayi suka hamɓarar da shugaban kasar 


Arzikin ƙasar shine mai da gas da kuma baƙi masu shigowa yawon bude ido da dai sauransu da kuma fitar da kayayyaki kasashen waje ga kuma ƙware wa gurin iya gine gine shine ya taimaka musu wurin tara tattalin arzikin


Ƙasa ta gaba kuma ta biyu itace ƙasar 

Ci gaban labari ku danna wan nan rubutun na ƙasa 

 

Cigaban labari



Share:

0 Comments:

Post a Comment

Powered by Blogger.

Search This Blog

Blog Archive