Acikin yan kwana ki kadan telegram Yanaso yafi WhatsApp mabayi shin Kunsan meyasa












Acikin yan kwana ki kadan telegram Yanaso yafi

 WhatsApp mabayi shin Kunsan meyasa 


Abu na farko shine telegram yafi WhatsApp daɗi

Kuma yafi WhatsApp kyau ko a idanu kuma Group

Din WhatsApp mutun 200 ne yake dauka amma 

Telegram babu adadi san nan a group babu wanda

Zai ga Numbar ka sai admin din group kuma babu 

Wanda zai kama damunka ta private san nan yana

Da security kala kala saboda gujewa hackars

Share:

Labakar

 Aslm barkanku da safiya Sunana labakar s koko Ga labaran mu na safe kamar haka

 

Ƴan uwa Ni bansan zafin soyayya amma nasan zafin soyayya haihuwa ammanafiso Na rabu da abukina da muku taso 

akan na rabu Da soyayya idan abukinka ya rabu dakai zaka sa Mu irinsa amma idan soyayya ta rabu dai rayuwar Ka tana cikin hatsari shiyasa kawai nace haka Sbd sa daukar da rai ba wani abu bane sadau 

Karda rai babu dalili wan nan shine matsala ina Fatan wan nan ya burgeku Masoy


ana

Share:

Malamai masu wa azi

 Aslm barkan ku da War haka sunana labakar s ga labaran mu na safe 

Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya ce ya kamata gwamnatocin arewacin Najeriya su fito da dokoki dangane da yadda ya kamata malamai na Musulunci da na Kiristanci yin wa'azi.


"Ni da ma ra'ayina tuntuni shi ne mu da muke wa'azi ya kamata a tantance mu shin mai wa'azi ya cancanta kuma yana da ilmi."


Sheikh Daurawa ya kara da cewa "rashin tantance masu wa'azi ne ya sa ake samun rigingimun da ake ciki yanzu haka, inda za ka samu malami ya shiga gidan rediyo ya bude baki yana ta fadin abin da ya zo bakinsa.


Duk malamin da zai yi wa'azi da zage-zage to ba wa'azi yake ba ya zama dan tasha."


Ya kamata idan akwai tsari to su kansu kafafen yada labarai za su bi wajen tantance wane malami kafin ma su nemi ya yi wa'azi." 


Share:

Salon soyayya

Yawancin mutane sun yarda da cewa ba

dabara bace mutum ya zabi budurwa ranar

Sallah, saboda a ranar ne kowa da kowa ya

kure a dakarsa wajen cin ado babu yadda za

ai ka gane wacce take da kyau da tsafta idan

ba da Sallah bane!Ni kuwa sai nawa ra’ayin yasha ban-ban!

A tawa fahimtar ranar Sallah shine ranar

da ya kamata mutum ya zabi abokiyar

zama!

Dalili na akan hakan kuwa shine ranar

Sallah itace ranar da kowa ya kure

hikimarsa wajen ganin ya fita fes-fes, yana

walkiya da kyalkyali da sheki, hakan ya

nuna kenan ita wacce ka zaba din wannan

shine irin kyawunta na asali wanda Allah

ya halicce ta dashi, ba wanda zaman

Nijeriya ya mayar da ita ba.

Saboda haka ashe kenan indai zaka sama

mata abubuwan yin kwalliyar to haka zata

zamo kullum kamar tauraruwar daren

goma sha hudu.

Share:

Addu'a

 Ya Allah Duk Wani Musulmi Kaha dashi da samun.

1. Arziki

2. Farinciki

3. Lafiya

4. Iyali

5. Ilimi

6. Imani

7. Wadatar zuciya

8. Ya Allah ka Raba Mu da Son Zuciya.

9 ya allah duk wanda yatura wannan sako cikin groups Ya Allah kasa 

Annabi S A W ya ceceshi ameen Ya ALLAH

🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲

Share:

Nuratu da saurayin ta

Wata rana honourable yaje wurin cin abinci Tare da 
Nuratu Sai Aka Basu littafi Saboda Su duba 
Kalan Wanda Yayi Musu Sai Nuratu Tace Akawo
Masu Abinci Shinkafa Fara Da Nama Sai Hankalin
Honourable Yatashi Sai Nuratu Tace kai me yake 
Faru Sai yace mata minti ɗaya Sai ya Tashi Yaje 
Gurin mai Bada Abinci yace kaje kace Mata 
Abunda Ta Fada BaBu Sai me Bada Abinci yace
Ban Iya Karya ba hmmm honourable yace Nima 
Baƙone Anan Garin Ka Taimaka min Sai Ya amince
Yaje yace mata babu ita kuma Tace Tunda babu 
Sai Akawo kaza da aka kawo kazar Zasu Fara ci
Sai aka kira Nuratu gida tace zata Wuce Shine ya
Rakata ta hau Taxxi dama yanada 1100 sai yaba
Wa mai Taxxi 1000 Yana zauna wa sai aka nuna 
Mai total din kudin sa sai ya Kira ɗayan budurwar sa yace pls wata yarinya tace Muzo muci abinci bayan munci bani da kudi pls kizo ki biya sai tazo ta biya suka wuce Da kece ya zaki yi? Kama ya za
Kayi ????
Share:

Hornarable

 �� BARKA DA SAFIYA DAGA NAKU DAN KARAMINKU WATO labakar s koko ��� ZUWA GA MASOYA ����


HARSHEN ZUCIYA. Furanni na furta kalmomin yabo a kanki a dukkan lokacin da na shiga lambu mai d’auke da ‘korama gami da korayen ciyayi da bishiyu masu d’auke da tsintsaye. Sukan rera baitukan yabo a gare ki, cikin harshen da zuciya ce kawai ke iya fahimtarsa. Ina Son Ki. 


BA ZAN IYA RAYUWA IDAN BA TARE DA KE BA. A mafarki da kuma a cikin soyayya babu abun da ba zai iya faruwa ba. Ina son ki sosai hakan ya sa nake ji tamkar ba zan iya rayuwa idan ba tare da ke ba. Ba na fatan rasa ki a rayuwa ta, domin kuwa a dukkan lokacin da na rasa ki, na tabbatar da rayuwa ta za ta shiga garari. Ina Son Ki kuma ba zan ta6a canjawa a kan hakan ba.pls kuyi'share

Share:

Labakar

 Idan Zaka Tara Matan Nigeria guda dubu to Rayuwar Su Daban Zuciyar Su Daban Ina nufin ko

Wata budurwa Tana da Burin kyakkyawar Rayuwa

Idan Aka zo musu da maganar Aure Kunsan ya Take Kasan cewa sai A bude sabon shafi na yaudara da samun abin Duniya da kuma shirya jin 

Dadin Rayuwa idan aka yi maka lissafin wa ƴan nan Bakada su kasan yazata kasance saika cire 

Ta kalman ka kayi gudun wuce Sa'a Amma idan Kanada fa ahhhh Budurwar zata hau doki ta biyo ka Aguje Shiyasa Na zauna Nigeria kuma naje ƙasashen waje ina fatan wan nan shirin ya burgeku pls kuyi share

Share:
Powered by Blogger.

Search This Blog

Blog Archive