Shi so tamkar tsuntsun tsafine da mutun Bayada iko da shi ko ya iya lissafa shi saboda shi so yanada wata alfarma da kuma wala ƙantar wa da ƙasƙatar da kai
San nan so yana mai da ɗan kauye tankar
Ɗan birni so yana bawa dan Adam farin ciki
Na rayuwa a wani lokaci wani lokaci kuma
Yasa ka baƙin ciki san nan shiso ba a mai
Shiga a haka ko nuna iyawa da dubara
Kafin ka ka kaiwa jin daɗi a duniyar masoya
Dole sai ka cika wasu sharuɗa waɗan da
Sune zasu ingan tama jin daɗin rayuwar so
1 farko ya maza dole ka riƙe gaskiya da
Amana da fahimtar rayuwar wacca kake
Ƙauna amatsayin ka na masoyi bawai haka
Kawai ba saboda ina soyayya ba a samun
Ta a banza indai ta gaske ce ya kamata ka
Kula da wan nan dan uwa saboda so tsun
Tsune
2 na biyu ka iya wanka wanda idan itama
Yarinya ta gani zataji a jikin ta da kuma iya
Dires da kuma iya tako da kuma kiyaye ba
Kinka da ga wayan wasu magan ganu ma
Ana duk wani labari da zaka bata ya kasan
Ce ya shafe ta
3 na uku kada ka kuskura ka raba mace da
Ƴan uwan ta Misali idan tana fushi da ya
Yanta toh sai kace gaskiya yayan ki yana
Da wata kalan rayuwa wata ya kamata
Ace ya dore da ita amma ba kowane ya
Sanda wan nan ba ya
Ke kuma Rayuwar ki tamkar wani sarki
Kine wanda baya iya barci saboda tunanin
Halinda bayinsa suke ciki kuma cike take
Da tausa yi
4 na hudu ita soyayya tana baƙatar nuna
Kai ba kowa bane da biyayya da kuma yin
Mu a mula mai kyau da kuma kula da ita
Abar ƙaunar ka
Zan tsaya nan zamu hadu a shafi na biyu
Mtswww
ReplyDeleteAl modu Haruna ykk
DeleteLpy qlau. Da Allah ka dinga yin rubutun da hausa dakyau
DeleteOk Nagode zan gyara insha Allahu
DeleteOwk. Hakan yafi kyautuwa,
ReplyDelete