Dabarar sace Zuciyar mace cikin sauƙi

 



1 Dabarar sace Zuciyar mace cikin sauƙi



Saboda yanzu lokaci ya canza ba kaman

Daba dan koda yaushe samun chanji ake


Ka daga cikin mata akwai masu jan aji 

Kuma akwai masu sauƙin kai a soyayya


2 Farkon haɗuwar ku yanzu lokachi ya chanza an daina furtawa yam mata KALMAR SO ko kuma abinda yashafi soyayya a haduwar farko, lallai ne idan kana so kasamu karbuwa wajen mace to kasamu wata hanya wadda zaku rinƙa haduwa kuna fira, 


3 A duk wata haduwa da za kuyi to kayi 

Ƙoƙari kasa mu abinda zaka fada mata 

Wanda zaka dinga zawo han kalinta

Kuma kayi kamar baka Niman soyayya

A wurin ta 


4 kada ka kuskura kayi saurin cewa kana 

Son ta amma dai acikin hirar kayi ƙoƙarin

Ka dinga sakata dariya kuma ka tabbatar

Duk wata magana da kake mata yazan kai

Take kallo bawai wani wuri da ban ba


5 Idan ma wani wuri take kallo to sai kace 

Mata Ranki shidade dan Allah kibani hankalin nan saboda banaso ina magana

Kina kallon wani wuri daban saboda badan

Komai NAZO nan ba sai dan ki 


6 A firar ku saika fara koɗa ta amma karka

Zaƙe sosai misali kace Mata gaskiya tunda

Nake ban taɓa ganin mace mai na tsuwa a

Lokaci daya ba kamar ki wan nan ma kadai

Abun godiya ne 


7 Sannu a hankali sai ka fara aika mata text ta ido kuma daga nan ka dan ringa tambayarta cewa Wai wane mai tsananin sa,a ne ya mallaki zuciyar wannan mai hankali da na tsuwa kamar ki? Da dai sauran su


8  kace badan komai nake kallon kiba

Sai dan abinda yake acikin zuciya ta zatace

Me yake zuciyar ka ? Zata dauka kalmar so


Ce Se kace abinda yake zuciya ta Ranki shidade a duk sanda na kalleki sai naji

Kamar ba Ni bane saboda kwarji ninki

Ya kasan sa naji tamkar na bude ƙasa


Na shige saboda kin bani kulawar da 

Banyi tsammani ba gaskiya zanyi 


Alfahari da wan nan ranar a rayuwa ta ba

Zan sakata a cikin tarihi domin shi tari ba

A mai maitasa shine yake mai maita kansa

Haƙiƙa abokina yayi gaskiya da yace mata


Masu karamci da ban suke to yau Allah ya

Haɗani da daya a cikin su 


Gaskiya ke ta musamman ce a lokaci daya

Sai naji duk rayuwa ta ta chanza kuma duk

Sanadiyar kice Nagode wa Allah da ya bani

Ikon haduwa da ke a rayuwa

Anan zamu tsaya insha allahu ku kasance 

Da

Wan nan shafin mai suna www.labakar.com.ng

SIRRIN YADDA AKE SHAWO KAN MACE CIKIN SAUƘI na biyu 2 🖕🖕🖕

SIRRIN YADDA AKE SHAWO KAN MACE CIKIN SAUƘI na biyu  na daya 1 🖕🖕

Share:

5 comments:

Powered by Blogger.

Search This Blog

Blog Archive