Saboda lokacin yanzu yasha banban da wanda kasani idan kana bukatar sace Zuciyar mace to baka bukatar mashin ko mota ko keke
San nan batare da ka kashe ko sisi ba Domin Ta haka ne zaka gane so na gaske
Kai dan uwa baka bukatar wai sai ka haɗa mata da wasu ƙaryar yaki ko wata wahala
Amma dole ka cire tsoro da far gaba da yin wata kunya koka nuna kai wani ne ina ita Duniyar soyayya bata bukatar Wan nan
Kuma ba asa ji da kai ko tujara yanzu nasan dan uwa kashir ya tsara mace muje mufara
(1)dafarko dai ka tabbata kaima kahadu ma'ana kadau wanka mai kyau saboda wanka yana daya daga ckn abunda ke sato maka zuciyara mace..sai ka tsaya kada ka yi mata
magana sai ka tabbata tazo dai dai gurin da babu mutane sosai don wata tana da alkunya. Kuma ko badan haka nan ba to hakan bai dace ba
Daka ƙarasa kusa da ita sai ka fara yi mata Sallama ta addinin Musulunci domin ka Samu damar ribato hankalin ta izuwa wajen ka saboda duk musulminda akayi mai sallama toh zai amsa kaga kayi nasara ta farko
Sai kace ranki shidade kiyi hakuri na tareki akan hanya saboda ba mutuncin ƙyakkya war mace bane mai kyakyawar Zuciya a tsaida ta akan hanya ba
Amma kiyi hakuri dan Allah kidan saura rareni saboda Nima bawai yin kaina bane ida nuna ne suka hango minke batare da bata lokaci ba sai wani sashe nazu ciya ta ya umarce Ni dana ƙara so inda kiki
Idan bazaki damu mu ba Ranki shidade inaso kayi min wata alfarma daya sai kayi ƙoƙarin samun numbar ta kaga shikenan
zamu tsaya nan muhadu a kashi na biyar wanda bai karan ta kashi na ɗaya da na biyu ba to ya duba ƙasa wan nan Rubutu 👇
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
Kalaman shawo kan mace kashi Na daya
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
Thanks
ReplyDelete