SIRRIN YANDA AKE SHAWO KAN MACE CIKIN SAUƘI KASHI NA BIYU

 



Sirrin Yadda Ake Sace Zuciyar Budurwa  


Sanin kowa ne jindadin rayuwa sai mutum ya sami irin Macen da yake so sannan zai gane a dadi yake ko a wahale. Ta yaya zaka shawo kan macen da kake so ka rayu da ita? To dakata! Baka bukatar ko sisin kwabo. 


Ita dai mace da kake gani, Allah yasa mata saukin kai acikin Rayuwar ta da ƙaramin tunani fiye da naka kai namiji Saboda mace


daga 'yar shekara 3 zuwa 100, ma'aunin tunaninsu daya ne. Harshenka da kwakwalwarka, makamai ne masu karfin da har yau mace bata mallaki garkuwar kare harin da harshe yake kawo mata kaga sai kayi amfani da wan Nan damar

Yawwa yanzu sai muci Gada inda muka tsaya wato kalaman shawo kan mace


5 na biyar ko wata mace tana buƙatar kaba ta labari mai daɗi bawai ko da yaushe ba

Kace ta baka labari kaine zaka bata saboda

Sunada kunya sosai wata idan kace ta baka

Labari to bata masan ko ina zata fara ba ah


6 na shida shine tsafta ma ana ka tabbatar

Kasha kaya masu kyau duk da kaya basa

Aso mutun amma tsafta tana da kyau da

Iya bata dariya kasa ta ji kaine masoyin ta


7 na bakwai maza dayawa munada wata 

Matsala arayuwa Bama nunawa Masoyan

Mu kauna da tausawa da sakasu Ni shadi

Da sakasu jin daɗin rayuwar su 


8 na takwas dole zaka nunawa masoyi yar

Ka tsa na nin so da ƙauna yazan taji idan 

Tana kusa da kai taji tamkar tana tare da 

Rabin rayuwar ta taji babu wanda take so

Sai kai 


9 na tara kyau ta saboda ita soyayya batayi

Sai idan kana hada wa da yiwa mace kyau

Ta wani zai ce shi bazai iya ba ko ai ba laifi

Bane saboda ko a zamanin Manzon Allah

S A W a Kwai kafuran da Sai anyi musu 

Kayu ta suke shiga addinin Musulunci


10 na goma shine kyakyawar mu a mala

Da sanin ya kamata 

Kalaman shawo kan mace cikin sauƙi

Zan tsaya daga nan zamu hadu a kashi na uku 3 wan yasan bai karan ta shifi na ɗaya to ga link dinsa nan 👉Kalaman shawo kan mace shafi na biyu

Kalaman shawo kan mace


Ku kasance da www.Labakar.com.ng

Kalaman soyayya,👉 Kalaman soyayya

Share:

2 comments:

Powered by Blogger.

Search This Blog

Blog Archive