NAHIYAR DA TAFI KO WACCA ƘASA ARZIKI

 



3 Saute africa yawan adadin mutanen wan nan ƙasar sunkai miliyan hamsin da takwas san nan wan nan ƙasar tana anfani da kuɗi ne mai suna Afrikan rand a duniya tana matsayi na talatin da biyar 


San nan adadin kuɗin ƙasar ya kai Dalar Amurka biliyan takwas da ɗari biyar da tamanin da biyu so dayawa mutane na kiran wan nan ƙasar da suna ranbowan ne shon wato ƙasar ba kan gizo 


Afrika da kudu tazo ta biyu ne sakamakon kyawawan ma danai da kuma yanayi mai kyau da masana antu da kuma namun daji masu yawa domin shigowar masu yawon buɗe ido 


Wan nan ƙasa ta saute africa Tana daga cikin kasashen da suka yi fice wurin fidda jinari mai kyau da gold col da lu'u lu'u da man fetur kai harma da giya wa iya zubillahi kuma tanayin muta mai tarin yawa


Wan nan ƙasar tazo ta biyu ne sakamakon borin da ƴan ƙasar sukayi suka hamɓar da govnatin ƙasar ahalin yanzu tana fama da raguwar tattalin arzikin sakamakon faɗace faɗacen da akeyi a ƙasar 


Ƙasa ta farko da tayi fincin kau a Afrika itace ƙasar Nijeriya Nigeria ƙasace mai tarin ƙabilu da dai sauransu kuma itace. Tayi sanadiyar samuwar arjiƙin wasu ƙasashe na Afrika 


Nigeria itace ƙasa mafi arziki a nahiyar Afirka dubada yanda take fitar da gangar mai miliyan ɗaya da ɗigo shida a duk rana bayan mai Nigeria tanada albarkatun noma da kuma ma adanai masu yawa 


Waƴanda suka haɗa da mai zinari da gold ƙarfe da dai sauransu su girma da Wada ta ciyar ƙasar noma yasa tazo ta ɗaya a Afrika san nan yanayi mai kyau yasa tazo ƙasa ta farko a Afrika cikin Ƙasashen masu yin noma mai ɗin bin yawa


 san nan ga tarin al adun gargajiya da ƙabilu da ban da ban da yanayi mai kyau yasa baƙi suna son shigo wa wan nan ƙasar yawon buɗe ido amma dai ahalin yanzu arziƙin ta ya sauka da kaso biyu sakamakon rashin dai daiton siyasa 


Duka duka nan ne muka kawo ƙarshe labarin ku kasance da wan nan shafin mai suna www.labakar.com.ng domin samun labarai da Dumi Dumin su 


San nan suna account ɗina na facebook shine labakar s Koko ga mai ƙarin bayani ko kuma bada shawara nagode

Share:

JERIN SUNAYEN ƘASA BIYAR DA SUKA FI ARZIKI A NAHIYAR AFIRKA

 




Ƴan Uwa Assalamu alaikum nine labakar s Koko tare daku a cikin wan nan sabon shiri 


Wan nan labarin ya banbanta da irin sauran labarin da nake kawo muku a baya domin ko wan nan labarin mun juya akalar mu i zuwa nahiyar mu ta Afirka 


So da yawa ƴan Uwa idan kaji ance Afrika sai ku dinka cewa talauci talau ina ba haka bane ƴan Uwa kokunsan cewa Afirka ce take kawo kaso arba'in daga ciki ɗari na arzikin duniya 


Ta hanyar ma' da nai da zinari dimond gold col da noma da dai sauransu su dan haka ƴan Uwa ko biyo mu  acikin wan nan labari zan kawo muku kasashen da sukafi arziki a nahiyar mu ta Afirka tun daga kan ta biyar har i zuwa ta ɗaya 


Dan haka ba tare da ɓata lokaci ba mu shiga cikin labarin kai tsaye kafin mu fara ɗan uwa ka kasance da wan nan shafi mai suna www.labakar.com.ng domin samun labarai da Dumi Dumin su


Dan uwa ka na tsu ka karan ta wan nan labarin da kyau domin kar a baka labari domin haka zan fara daga kan ƙasa ta biyar har i zuwa ta ɗaya 


Ƙasa ta biyar da tayi fincin kau ana hiyar mu ta Afirka itace ƙasar maroko domin ko wan nan ƙasar ta maroko ta mallaki Dalar Amurka biliyan dubu ɗari da sha tara da ɗigo huɗu a duniya tana matsayi na hamsin da takwas ƙasar tana samun kuɗine ta hanyar masana antu da kuma yawon buɗe ido


Wani abun mamaki ga wan nan ƙasar itace ƙasa ta farko  A Afrika wacca takeda arziki bata reda man fetur ba Hanyar samun kuɗin su ya haɗa da kasuwanci da ma adanai da dai sauransu


Ƙasa ta huɗu da tayi fincin kau a nahiyar mu ta Afirka itace ƙasar Algeriya wacca takeda Dalar Amurka biliyan dari da ashirin da biyu wan nan ƙasa ta Algeriya adadin mutanen kasar mutun miliyan arba'in da biyu 


San nan sunan kuɗin ƙasar shine darham ƙasar Algeriya tana alfahari da Wada tattun kayan aiki da suka kai Dalar Amurka biliyan dubu ɗari da hamsin da biyu mai da iskar gas kusan kaso saba'in da suka zama kuɗin shigar wan nan ƙasar 


Har i zuwa yanzu ƙasar na yin noma mai ɗin bin yawa da kuma gine gine kasuwanci da dai sauransu 


Ƙasa ta uku da tayi fincin kau anahiyar Afrika itace ƙasar ijibt wan nan ƙasar a ƙiyasin da akayi sunada  Dalar Amurka ɗari uku da biyu wato biliyan dari uku da biyu sunan kuɗin wan nan ƙasar shine famt 


Wa ƴanda a duniya suna matsayi na arba'in ajerin ƙasashe masu ƙarfin tattalin arziki ahalin yanzu abunda yake cikin account ɗin ƙasar ya kai biliyan sha huɗu da ɗigo casa'in da tara 


Wan nan ƙasar ta yamma cin Afrika tazo ta ɗaya a ajerin ƙasashen da sukafi arziki a Afrika amma ta dawo ta uku sakamakon borinda ƴan ƙasar sukayi suka hamɓarar da shugaban kasar 


Arzikin ƙasar shine mai da gas da kuma baƙi masu shigowa yawon bude ido da dai sauransu da kuma fitar da kayayyaki kasashen waje ga kuma ƙware wa gurin iya gine gine shine ya taimaka musu wurin tara tattalin arzikin


Ƙasa ta gaba kuma ta biyu itace ƙasar 

Ci gaban labari ku danna wan nan rubutun na ƙasa 

 

Cigaban labari



Share:

MUHIMMANCIN TASHI SAHUR

Muhimmancin sahur









Assalamualaikum waraha matullah sanun mu da sake Saduwa a cikin wan nan sabon shirin nine naku labakar S koko kamar kullum




TAMBAYA

Menene muhimmancin sahur saboda musan ma anarsa dai sauransu abinda ya dace mu sani game da sahur




AMSA 

Shi sahur abune mai matuƙar muhimmanci yanada kyau ace muna yinsa 




Manzon Allah S A W yace muyi sahur domin a cikin sa akwai wata albarka mai Yawa san nan wan nan sahur ɗin shine zai ban hanta Musulmi da Christian domin suma suna yin Naso azumin




Da ahlulkitab duk sunayin nasu Azumin shine Manzon Allah yake ban hanta azumin mu da nasu yace yin sahur shine ban banci ɗin dan haka mu kula ƴan uwa


Wani kuma yana so ya tashi amma idan baya iyawa saboda idan yaci abinci da yawa cikin sa ya ɓaci ya rinƙa damun sa da yawan kashi da dai sauransu kaga irin wannan duk bai dace ba  shiyasa baya ci.



To ƴan uwa shi addinin mu da kuke gani  wayeyyen addini ne baya takurawa kowa balle ya cutar da mutun amma idan ka fahimce shi

 


Baya taƙurawa mutun ga abinda bazai iya ko kuma idan yayi zai cutar dashi amma dai zakaga akwai hadisin Manzon Allah S A W da yake  cewa Ni'imar sahur alamar tanbayane Mafi Alkairin sahur shine da bino 


Ma'ana ana nunama sahur ba wai katashi ka cika ciki bane ka kwanta A zaka iya cin ko dan dabino ne ko kuma ruwa dan dai katashi ka albarkaci wan nan Lokacin saboda Manzon Allah S A W yana cewa masu yin sahur Allah da mala'ikunsa suna musu addu'a


To kaga kawai ka tashi wan nan lokacin kullum koda loma ɗayane kayi ka sha ruwa ko da bino dai ko ɗan ruwane ka kurɓa ko shayi kawai dai ka tabbatar kasamu abinda kasa abaki a wan nan lokacin da biyar sahur kaga zaka shiga cikin wa ƴanda Mala'iku suke yiwa addu'a



San nan kuma Allah yana maka addu'a a wan lokacin na sahur san nan kuma abu na gaba zaka irin cewa lokacin da ake yin sahur lokacin ne da Allahu subhanahu wata'ala ya ke sauko wa sama ta ɗaya tun daga sama ta bakwai ya dawo ta ɗaya yana cewa nayi ina mai neman tuna in gafar tanada ina mai neman wani abu in bashi ma ana lokaci ne mai Albarka



Dan haka tashi acikin sa yanada amfani matuƙar amfani san nan addu'a tana kar ɓuwa sosai insha Allahu


Insha Allahu anan zan tsaya sai mun haɗu ana gaba dan ha ku kasan ce da wan nan shafin mai suna www.labakar.com.ng




 



Share:

Amfanin tashi da wuri

 

FALALAR SAHUR

Assalamualaikum waraha matullah ƴan uwa barkan mu da War haka sannun mu da sake Saduwa daku adai dai wan Nan sabon labarin nine naku labakar S koko kamar kullum

Na kawo muku wata dabara ku ince wata hanya mafi sauƙi wacca wlh ya kamata ace 
Tunda kunga wan nan watan azumi ne na alkairi tunda Allah ya ɗan temake mu muna ɗan samun kuɗaɗe haka 

Ɗan uwa da fatan zaka tsaya ka saurari abinda zan faɗa da yawa wasu daga cikin mu suna saurin tashi muyi sahur wasu kuma zakaga suna ci da yawa wai dan kada suji yunwa 

Wani kuma zakaga sam baya tashi yayi wan Nan sahur ɗin kawai misalin sha biyu na dare zai ɗan ci abinci sa kuma shikenan bazai sake tashi ba sai da asuba idan kace meyasa yake haka zaice sahur ai sun barwa yara da mata to kunga wan nan sam bai dace ba 

To abunda nakeso kugane ƴan uwa shi sahur bawai maganar jarumta bace ko wai rashin jarumta maga nace tabin sunnar Manzon Allah S A W sahur abune mai matuƙar muhimmanci a musulunci 

A hadisin anas bin Malik radiyallahu anhu Manzon Allah S A W yana cewa (tasaharuf)
Fa'inna sahur Barka) ma'ana kuyi sahur saboda Akwai albarka a cikin sa ma ana manzon Allah yana cewa acikin sahur akwai albarkatu masu yawa Allah yasa mu gane


Share:

LADAR CIYARWA A WATAN RAMADAN

 



Assalamualaikum waraha matullahi Ta'ala wabara katuhu barkan mu da Saduwa A dai dai wan Nan lokacin sunana labakar S koko tare daku a wan nan lokacin


ABUNDA YA  KAMATA MUYI A WATAN RAMADAN


Ɗan uwa kama kanka nasiha kawa  Kanka wa.azi kuma muyi wa kan mu faɗa 

Ɗaya daga cikin abunda ya kamata kowa ya maida hankali shine ciyarwa kunga dai irin yanayin da wan nan azumi ya kewayo muna


Matsa nan cin yanayi na tsadar abinci Annabi S A W yace duk wanda yayi tanadin abincin bude baki wa wanda yayi azumi to Allah zai bashi lada kwatan kwacin ladar da aka bawa wanda yayi bude bakin 


Annabi yace kuma bawai za a cira bane cikin ladar shi wanda yayi wan nan azumi Bane misali ace nayi azumi kai kuma sai ka tana Dar minda abinda nayi bude baki to kwatan kwacin ladar da zan samu to kaima kwatan kwacin ladar da Allah zai baka kenan


Wa ƴanda zuciyar su bata mutu ba duk rana suna tashi da azumi kusan azumin mutun ɗari a duk rana ƴan uwa muyi ƙoƙari Mu samu wan nan damar saboda kai Kanada hali wani kuma bayada Allah ka hore muna 


Saboda wani ladar da zaka samu idan ka ciyar dashi to wata ƙila kai bazaka samu irin wan nan ladar a azumi kaba saboda yafika kiyaye ƙa idodin azumi ƴan uwa kada mu bari zuciya ta rin jaye mu mu zama ma rowata Allah ya kiyaye


Wan nan shawara ce ƴan uwa muyi ƙoƙari Musa mu ladar wan nan azumin domin ita dukiya idan baka kasheba To baza kaje da ita lahira ba koka kasheta ko karka kasheta

 

To akwai wanda yanada abinda zai iya sa adafa abincin da mutun Hamsin zasuci a duk rana har ramadan ya fita to meye abun burge wa wlh akwai wa ƴanda suke fama da kansu balle iya lansu amma mu muna nan muci abinci kala kaza kala kala dai 


Ma ƙwaftan ka suna fama da yunwa tala kawa suna fama da kansu a gari yanzu misali kaje inda ake raba abinci kaga yanda ake layi wani magidan cine amma dashi ne ake wan nan layin saboda yana cikin halin ta lauci da yunwa 


Kuma idan ka duba kunune ake raba wa wani wan nan kunun da zai karɓa shine zai yi shan ruwa dashi kuma ya aje har zuwa asuba san nan yayi sahuru dashi ya ɗauki azumi 


Meyasa bazaka cire kuɗiba ka cire ka bàsu suje su siya su dafa suci da suda iyalan su

Kasamu lada kuma dukiyar ka ta ƙara ci gaba


Allah yasa mu gane Allah yasa muyi ƙarshe mai kyau Allah kasa mu cika da imani ameen ya Allah



Share:

LADAR DA AKE SAMU A WAN NAN WATAN

 

FALALAR WATAN RAMADAN

 



Assalamualaikum ƴan uwa barkan mu da Saduwa A dai dai wan nan lokacin sunana

Abubakar s koko insha Allahu yau zamuyi


Baya nine akan Falalar azumi insha Allahu




Abuhuraira radiya lahu.anhu yace idan Azumin watan Ramadan ya shigoa ciki Annabi tsira da amincin Allah su tabbata agaresa yakan zo wurin Sahabbai yace Ramadan yazo muku wan nan watan mai Albarka 




Yace Allah ya wajabta muku yin azumi a cikin wannan watan acikin sa ake bude Ƙofofin aljannah Kuma acikin sa ake bude Ƙofofin Sammai kuma acikin sa ake kulle Ƙofofin wuta san nan acikin sa ake ɗaure Sheɗanu 




Bayan haka saiya cigaba dayi musu Bayani Yace acikin sa akwai dare da yafi dare guda Dubu yace duk wanda aka haramta masa Alkairinda ke cikin wan nan wata to lallai Kam Yayi hasara an haramta ta masa alkairi 




Dukkan wanda aka haramta masa alkairin Watan Ramadana Annabi yace yayi hasara 


In kana neman abon tausayi kasa mesa to to Annabi yace Ka gama samun abun tausayi mu kiyaye dukkan mutumen da aka haram ta masa Alkairinda watan Ramadan to shi kam yashiga uku 




Dan haka waji bine muyi tsayuwar daka mu 


Tabbatar acikin wan Nan watan mu nemi alkairai wa ƴanda suke masu yawan gaske




Banda wan Nan nadaga cikin watan falalar watan Ramadan da muci riba mai girma


Mu ya wai ta ayyukan alkairi musamman wajen tsalkake zuciya ƙololuwa daga ciki


Shine a wan nan watan ake ƴan ta mutane 


Daga wuta zuwa aljannah




A dukkan wuni akwai jama.a da ALLAH yake tara sunayen su ayi list anata rubata Wa Yanzun haka insha Allahu anakai list Ɗin farko anata confirm sa sunan wane da Wane Allah yasa muna daga cikin wa ƴanda za a ƴantar Ameen ya Allah







Share:

TSARA BAR AZUMI

 

Jama'a Assalamualaikum waraha matullahi Ta'ala wabara katuhu jama'a barkan mu da Shan ruwa sunana labakar S koko saƙo zuwa ga members na wan nan shafin mai albarka


Ƴan uwa ɗan uwa ƴar uwa a dai dai wan Nan Lokacin me Kuke yine nasan bazai wuce wasu daga cikin mu sunci abinci wasu na chatting wasu game shin ko kunsan cewa yau ɗaya ga wan nan watan 

Na Ramadan to wanna kalan shiri kuka ɗaukar masa nasan zakuce babu wani shiri bayan yin niyar azumi talatin idan Allah ya yarda to kusani cewa Ramadan ba iya azumi kawai bane shikenan Ramadan watane da yake buƙatar yawan ibada da kuma yawan karatun Alqur'ani ka mata yayi ƴar uwa ɗan uwa ace kunyi ƙoƙari kun sauke Alqur'ani a cikin wan nan watan saboda hadisin Manzon Allah S A W da yazo yana cewa azumi da kuma Alqur'ani zasu ceci masu yinsa a ranar gobe ƙiyama

Azumi zai ce ya Allah nasashi jin yunwa na sashi jin ƙishirwa na hanashi cin abinda yake so arayuwa ya Allah ka bani dama na cece sa shi kuma Alqur'ani zai ce na hanashi barci kaga duk abukai ne kaga ko ya kamata ace kayi ƙoƙari kayi shi a watan Ramadan nasan wasu zasuce ta yaya zasu karan ce Alqur'ani a cikin wata ɗaya saboda izifi sittin ne kusan shafi ɗari shida da huɗu eh zakaga abun yayi yawa ga aiyuka ka kasuwa ɗan uwa zaka iya idan ka tsara shi yanda yadace saboda a wuni Kanada sallah biyar na farillah to a duk sallah ɗaya kasamu ka karanta shafi huɗu acikin Alqur'ani in ka haɗa shafi huɗu so biyar zai baka shafi ashirin in ka haɗa shafi ashirin sau talatin zai baka shafi ɗari Shida kenan kaga izifi sittin kenan ka kammala Alqur'ani kaga shafi huɗu ne kawai ya rage


Share:

KALAMAN TSARA MACE CIKIN SAUƘI BAWUYA

 






KIN ZARCE SAURAN MATA.


Ina neman wata alfarma wadda babu wanda ya santa. Ina neman wata kalma da zan samu damar furta miki cewa…..ke ta musamman ce, ke kyakkyawa ce, kin zarce sauran mata. Zuciya ta da taki ba za su ta6a rabuwa ba har abada. Ina burin kasan cewa tare dake ina son ki


Haduwa maƙora cikakkiyar haɗuwa haƙiƙa ita soyayya wata abuce wata Matun baya da wata dama da ita a tunani na cewa shi so baya taɓa zuciya ashe har fasata yake yi 


Dacewa maƙura cencen ta da kamata da kammala so ya tarasu so yakan ƙarawa mutun natsuwa da kamala da ƙarawa ɗan adam matsayi 


Soyayya tamkar wani tsuntsun tsafine da mutun bayada iko da ita sai dai ya dangan ta kowa da kalar tasa kowa da Kagani aduniya akwai abinda Allah yasa masa son shi


Saboda love is magic shiyasa ba a iya sarra fashi a gida ke nake tunani abinda yasa kenan na zaɓi irin wan nan cikakken lokacin domin muji daɗin tattauna abunda yake azukatan mu 


Karki manta da cewa wan nan ba wayo bane kuma ba dubara bane domin kalamai na bazasu sa ki soni ba kuma kyau ko iya furta kalaman soyayya domin shi so a azuciya yake ba a fatar bakiba


Halittar mutun batasa aso shi ko kuɗinsa

wa Ƴan nan kalmomin tsafin guda uku babu kamar su 


SO shi ne abun da ya dun’kule zuciyoyinmu waje guda har muka tsinci kanmu a cikin soyayya, ina fatan ba za ki bari wani d’an ‘karamin abu ya zo ya raba tsakaninmu ba? Ina son ki. Ke tamkar gishiri ce a cikin rayuwa ta, idan na rasa ki zan yi rayuwa ne da babu armashi a cikinta. Na barki Lafiya.

Joining my group 👇

Baba nidai ayimin aure

Share:

ABUNDA YA KAMATA DUK WANI MUSULMI YASANI

 

Assalamualaikum barkan ku dai abukanai Na da ƴan uwana baki ɗaya sunansa labakar S koko


Abunda yake faruwa shine da yawa daga cikin mu mun dauka watanni 12 da shekara

Take kasan cewa dasu da kuma kwana ki ba kwai da ke cikin sati


Da kuma yanayi Na sanyi ko zafi tara dukiya mai ɗinbin yawa lafiya da kuma Kwanciyar hankali da jin daɗin rayuwa mun amince da sune suke tafiyar da Rayuwar mu


San nan da yawa wasu daga cikin mu mun amince matukar bamu Rayu cikin jin daɗin ba To baza mu taɓa samun kwanciyar hankali ba da zaman Lafiya


Abunda nakeso ku fahimta shine duk wata halitta da Allah ya halitta a doron kasa babu kamar ɗan adam a wurin daraja da kuma cikakkiyar dama 


Allah da ya halicci dan Adam yasa ma gani dan yaji kuma yayi masa kunni ya bashi dukiya domin ya tausa yawa na ƙasa dashi da kuma masu rauni da talakawa 


Amma abin ban haushi shine zakaga idan Allah ya bawa ɗan adam dukiya madadin yaje yayi aiki mai kyau sai ka same shi yana aikata barna abayan ƙasa 


Mutane babu tausayi babu jinƙai babu tsoron Allah babu zaman lafiya cin amana yayi yawa zalunci yayi yawa 


Allah ya gafar ta muna zunuban mu Allah ya ka rabamu da zalunci yaudara ha inci cin mutunci Allah kasa muyi karshe mai kyau.

Ameen ya Allah.

Share:

ZAFAFAN KALAMAN SHAWO KAN MACE CIKIN SAUƘI

 





BARKAN MU DA WAN NAN LOKACIN DAGA NAKU ƊAN ƘARAMINKU LABAKAR SKOKO


Zuwa ga masoya Harshen furta kalaman ya bonki Tarera fure mai ƙyaƙyawan launi mai kwantar da zukatan masoya Aduk lokacin da nashiga wani hali idan na tunoki sai naji gaba ɗaya da mu wata ta warke


Furanni na furta kalmomin bege agareki a dukkan sanda na shiga lambu mai d’auke da ‘koramu gami da korayen ciyayi da bishiyuyi masu d’auke da tsintsayen yabon ki


Suka rera waƙokin yabo agareki acikin dadda ɗan kalami wanda zuciya ce kawai take iya fayyace shi Aduk lokacin da kinka yi nisa dani hankalina ba kwanciya 


INA SON KI INA ALFAHARI DA KE MASOYIYA TA


 Idan mutuwa zata ɗauke ki to kada tayi kuskuren barina saboda bazan iya rayuwa ba idan babu ke acikin zuciya ta ko a barci bazan iya mantawa da keba domin kece daice farin cikina 


Acikin mafarki da kuma a cikin soyayya babu abun da ba zai iya faruwa daniba Ina son ki ina kaunar ki sosai saboda kaunar da nake miki ne ya sa nake ji tamkar ba zan iya cigaba da rayuwa ba idan ba tare da ke ba.


Ba na fatan rasa ki a rayuwa ta, duniya har lahira ina fatan mu kasance tare Dan kuwa a dukkan lokacin da na rasa ki, na tabbatar da rayuwa ta ta lalace zan ƙaura cikin duniya yazan babu labarina 


 Rayuwa ta za ta shiga garari idan har na rasaki Ina Son Ki kuma ba zan taɓa canjawa ba domin harshe na ya saba da furta kalmomin yabo agareki


Ina sonki ina fatan zamu kasance har ƙarshen rayuwar Allah yasa muyi ƙarshe mai kyau MASOYIYA TA

Share:

Da wan nan kalaman zaka iya shawo kan ko wata yarinya

 

Da wan nan kalaman zaka iya shawo kan ko wata yarinya



Ina Alfahari dake abar ƙauna ta ina so naka sance dake domin kinka sance rabin rayuwa ta basan iya rayuwa ba idan bada keba ki daure ki bani ki bani soyayyar ki

Duk da nasan cewa ita Soyayya mataki mataki ce duk da bansan sunan kiba amma 


Sai naji kece kika yi min arayuwa kuma Ni ba kowa bane san nan ba kowan kowaba


Naso naje na zaɓa dai dai dani amma kash ita soyayya a zuciya take bawai a fatar baki ba ni kece yarin yar da na fara gani kuma naji ina son ta idan kika bani Soyayyar bazan baki kunya ba kuma bazan manta da wan nan ranar 


Ni gaskiya ina sonki ♥️ kuma ina matukar ƙaunar ki har nakasar tayaya zan misilta miki kigane 


Allah sarki har nakasa gane ta yaya Allah yasa min sonki a zuciya ta Ranki shidade insha Allahu ke alkairi ce a wurina 


AHALIN yanzu abinda yake bakin ƙofar Zuciyata ne kawai na fada miki bawai na shiga cikin taba 


a iya tunaninsu Abubuwanda sukesa aso mace a rayuwarNan duka na zauna nayi tunani gaba daya


Kina da su Ranki shidade kafin na faɗa miki dan Allah ki daure mu samu wuri mu zauna domin masu irin halayen ki koda babu wurin zama to ka mata yayi a duƙa miki ki zauna domin irinku ka ɗan ne 


Abu na farko da yake sa aso mace shine ta kasan ce musula mai cikakkiyar ibada 


 Da kuma jin tsoron Allah na biyu shine bin Umar nin iyaye da kuma gir mamawa na 3 kyakyawar mu amula da 4 ilimi da kyakyawar fuska kamar sarauniya ga tsari 


Ga haƙuri da iya tafiya da kuma sanin ya kamata dan ke ko a cikin matan ta da bance Shiyasa na iya jero miki kadan daga cikin abinda Allah ya baki 


A duk lokacin da nayi miki kyakyawan kallo sai naji kina ƙara burgeni domin ji nake kamar dan Ni aka yiki 



Allah da ya halicci dan Adam Saida ya sa masa Soyayya sai dai soyayyar ma ta kasu kashi kashi Soyayyar iyaye Soyayyar dan uwa na niji da na gefe bayan ya basa wan nan bai bassa a ƙara zubeba seda ya Turo mai Annabi wanda zai haska ruhin sa



Bai tsaya a nan ba kuma ya bashi iskan da yake shaka ta yanda bazai cutar da shiba ko yayi masa wata illa Allah yayi wa dan adam Ni ima mai tarin yawa dan bata lissa fuwa sai dai kawai mu gode mai


Na gode kukasan ce da labakar s koko 





Share:

KALAMAN MALAKAR MACE CIKIN SAUƘI

 



Kalaman shawo kan mace 4


Saboda lokacin yanzu yasha banban da wanda kasani idan kana bukatar sace Zuciyar mace to baka bukatar mashin ko mota ko keke 


San nan batare da ka kashe ko sisi ba Domin Ta haka ne zaka gane so na gaske

Kai dan uwa baka bukatar wai sai ka haɗa mata da wasu ƙaryar yaki ko wata wahala 


Amma dole ka cire tsoro da far gaba da yin wata kunya koka nuna kai wani ne ina ita Duniyar soyayya bata bukatar Wan nan

Kuma ba asa ji da kai ko tujara yanzu nasan dan uwa kashir ya tsara mace muje mufara


(1)dafarko dai ka tabbata kaima kahadu ma'ana kadau wanka mai kyau saboda wanka yana daya daga ckn abunda ke sato maka zuciyara mace..sai ka tsaya kada ka yi mata


 magana sai ka tabbata tazo dai dai gurin da babu mutane sosai don wata tana da alkunya. Kuma ko badan haka nan ba to hakan bai dace ba


Daka ƙarasa kusa da ita sai ka fara yi mata Sallama ta addinin Musulunci domin ka Samu damar ribato hankalin ta izuwa wajen ka saboda duk musulminda akayi mai sallama toh zai amsa kaga kayi nasara ta farko


Sai kace ranki shidade kiyi hakuri na tareki akan hanya saboda ba mutuncin ƙyakkya war mace bane mai kyakyawar Zuciya a tsaida ta akan hanya ba 


Amma kiyi hakuri dan Allah kidan saura rareni saboda Nima bawai yin kaina bane ida nuna ne suka hango minke batare da bata lokaci ba sai wani sashe nazu ciya ta ya umarce Ni dana ƙara so inda kiki


Idan bazaki damu mu ba Ranki shidade inaso kayi min wata alfarma daya sai kayi ƙoƙarin samun numbar ta kaga shikenan 

zamu tsaya nan muhadu a kashi na biyar wanda bai karan ta kashi na ɗaya  da na biyu ba to ya duba ƙasa wan nan Rubutu 👇

👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

Kalaman shawo kan mace kashi Na daya

👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇 

Kalaman shawo kan mace kashi Na biyu

Share:

AHALIN YANXU ANA NEMAN CIYE AREWA DA YAƘI


ALLAH SARKI ANA NEMAN CINYE AREWA DA YAƘI




 DA YAƘI SAI BAMU GANEBA KOKAƊAN
ANA NEMAN CINYE AREWA DA YAKI  

wan nan zancen abin dubawa ne Daga Wani Bawan Allah ! Yana cewa ƴan arewa

Mu sani cewa abinda yake faruwa a Arewa na ta'addancin Boko Haram, Garkuwa da mutane, harin 'yan bindiga yunwa da dai sauran su duka wannan salo ne na yaki a

 zamanance, ana yakar nahiyar Arewan 
 Nigeria ne da abinda ake kira "covert and overt operations", ta yanda wadanda ake yakar ba za su ankara ita ce a yaki Arewa wajen karya mata tattalin arziki da neman

 ilmi, a ruguza mata tsarin tsaro, a kakaba mata talauci da rashin zaman lafiya, a yayata barna da kuma yawaita mutuwa cikin al'ummah, ta yadda mutane za su kasance kowa ta kansa yake. Da wan nan

Hanyar ne suke ƙoƙarin yakin musulmi da 
Kuma arewa amma sai dai bamu gabeba
Muna ta famar zagin shuwa gabanin mu 
Ta yanda wan nan bai dace ba haka ne zasu iya yin kuskure kama zasu iya zalun tar mu ƴan arewa amma addu'a itace magani. Komai 

Sannan kuma a tabbatar da cewa lalatattun mutane cikin Arewa sune za'a basu damar zama shugabanni a Gwamnati, Malaman Addini a mayar da su 'yan barandan gwamnati, masu fadin gaskiya kuma a kassara su.

A hana noma da kiwo wajen tabbatar da rashin tsaro a Arewa, a yada makamai ko ina, a kona kasuwanni lokaci zuwa lokaci, a hana karatu da wanzuwar ilimi a Arewa, a mayar da mutane 'yan gudun hijira, a mayar da matasan Arewa 'yan ta'adda, 'yan mata a dora su a hanyar lalata da karuwanci

Wannan shine abinda makiyan mu suke shiryawa a kan Arewa, gaba daya sai nahiyar Arewa ta koma nakasassa, mutanen ciki su zamanto bayi, a mulki 'yan Arewa mulkin zalunci ba tare da 'yanci ba

Ba zamu lura ba Manyan Kasuwannin jihohin Arewa suna cin wuta, ina sakamakon bincike akan tashin wutar kasuwannin Arewa ? su wa ke sa maja wuta a manyan kasuwanni ? abin nufi 

Yanzu kawai abinda yaka mata muyi shine muriƙe addu.a insha Allahu Allah zai yi muna maganin komai kuma wani abu mune muke jawo ma kan saboda yanzu acikin mutane

Zalonci yayi yawa da cin amana da cin hanci da aikata zunubai da rashin godiyar Allah

Toh a duk lokacin da mutane suka Bar Allan da ya halicce su to dole suyi ta haduwa da jara bawa kala kala

Ya Allah ka yafe muna lai fukan mu Allah ka gafarta muna Allah ka rufa muna asiri Allah ka shirye mu Allah kasa mu tsare dokokin ka Allah ka ba mu ikon kyautata iyayen mu Allah kasa muyi kyakkyawan karshe

Insha Allahu nan zan tsaya wanda yake da ƙarin bayani toh ya duba saman hotun wan nan posting zaiga wurin comment Nagode

Kada ku manta da wan nan shifin mai suna www.labakar.com.ng 

Share:
Powered by Blogger.

Search This Blog

Blog Archive